Kasar Saudiya
Yau ake jin hukumar Aikin Hajji Ghana Sun batar da Paspo din maniyata aikin hajji bana sama da 176, wanda hakan ya sa basu samu tafiya aikin hajjin bana ba.
Wani maniyyaci ya nuna halin kwarai yayin da ya tsinci jaka ba tare da ya san meye a ciki ba ya maida ta ga hukumomin don a neme mai ita a ba shi a Madinah.
Saura kwanaki wa’adin da Saudi ta bada, amma mafi yawan Maniyyata ba su bar Najeriya ba. Daga Lahadi, babu wani jirgin da ya dauko Maniyyata za a bari ya sauka
Wata maniyyaciya yar Najeriya da taje aikin hajji daga jihar Nasarawa, Hajiya Aisha Ahmad, ta rasu bayan yar gejeriyar rashin lafiya a Asibiti Sarki Abdulaziz.
Rahotannin da ke shigowa daga ƙasa mai tsarki sun nuna cewa na ga jinjirin watan babbar Sallah, hakan na nufin gobe Alhamis zai kama ɗaya ga watan Dhul Hijjah.
Hukumar alhazai ta ƙasa ta sanar da cewa za'a jigilar mahajjatan bana 2022/1443 daga Najeeiya zuwa ƙasa mai tsarki mako mai zuwa ranar 9 ga watan Yuni, 2022.
Dattijon da ya shafe tsawon shekaru 70 yana sallah a bayan limaman Masallacin Ka’aba, Sheikh Muhammad bin Abdul-Wahhab Aal Ash-Sheikh, ya rasu a yau Laraba.
A ranar Juma’a, Kungiyar Tallafin Kasa da Kasa ta Musulunci, IIRO, na Masarautar Saudi Arabia ta tura Naira miliyan 131 ga marayu 1,960 da ke Jihar Kebbi, The G
Ba tare da tantama ba, zama limamin masallacin Annabi shi ne abu mafi girma, karramawa da alfahari a duniyar Musulunci baki daya. Ba Allah ke bai wa damar ba.
Kasar Saudiya
Samu kari