Karatun Ilimi
Gwamnatin Najeriya za ta fara korar Malaman Makaranta daga aiki. Hukumar TRCN tace za a kori Malamai marasa rajista daga aiki. Kawo yanzu dai Hukumar tayi wa Malaman Makaranta sama da miliyan 2 rajista a fadin kasar.
El-Rufai ya bayyana irin muhimmin kokarin sa na gyara ilmi a Kaduna.Mai Girma Gwamna Nasir El-Rufa’i ya bayyana cewa yana kashe kusan Naira Biliyan 3 a duk shekara wajen biyan kudin ‘Yan makaranta a fadin Jihar.
Za ku ji Hukumar JAMB ta fitar da muhimmiyar sanarwa game da jarrabawar 2019 inda ta musanya rahotannin da ake ta yadawa na cewa an soma saida fam din jarrabawar shekarar badi. Daga Junairun 2019 kudin jarrabawar UTME.
Kungiyar Malaman Kwalejojin Kimiya da Fasaha ta Kasa (ASUP), ta ce za ta fara yajin aikin gama gari daga ranar 12 ga watan Disambar 2018. Malaman Kwalejin Kimiyoyin suma za su hade da takwarorinsu na Jami'o'i da suka kwashe wata g
Mataimakin gwamnan jahar Nassarawa, ya kara da cewa dalilin saka Kareti a cikin manhajar karatun makarantun Najeriya shine domin baiwa daliban damar kare kansu daga dukkanin wani azzalumi da sauran miyagun mutane.
Legit.com ta ruwaito Buhari ya bayyana hake ne a wani taron kaddamar da yakin neman zabensa karo na biyu daya gudana a fadar shugaban kasa kuma ya samu halartar gwamnoni goma sha daya, Sanatoci, manyan jami’an gwamnati da jiga jig
Yankin arewa ya samar da shugabannin kasa da dama, wasu alkaluma sun ce arewa ta samar da shugabannin Najeriya 8 da su ka mulki kasar a karkashin mulkin soji da kuma farar hula. Sai dai sabanin fahimtar wasu na cewar dukkan shugab
Uwargida Maryam Uwais, mai bawa shugaban kasa shawara a kan tsare-tsaren gwamnatin tarayya na tallafawa 'yan kasa, ta bayyana cewar gwamnati na ciyar da yara 'yan makaranta da kwai miliyan 6m da shanu 594 a kowanne mako. Maryam na
Hajiya Ummu Kulsum, wanda ita ce shugaban matan hafsoshin rundunar sojan kasa, NAOWA ta bayyana cewa ta dauki gabarar gudanar da wannan muhimmin aiki ne a matsayinta na cikakkiyar yar garin mutum biyu, kuma wanda take kishin asali
Karatun Ilimi
Samu kari