Kannywood
Bugu da kari, domin ya tabbatar da burinsa a rayuwa tare da yi ma kansa shiri mai kwari, A Zango ya dauki hayar wani Malamin gida, wanda ke yi masa bitan karatu
A cewar Rahama itama gani tayi kamar yadda kowa ya gani a kafafen yada labarai cewar an kore ta amma dai ita babu wanda ya aika mata rubutacciyar wasika ba.
Yau kuma mun leka ne zuwa cikin Filin wasan kwaikwayo, mun kuma kawo maku tarihin babbar ‘Yar wasa ne Halima Atete. Ga mai son jin tarihin ta, sai a biyo mu.
NAIJ.com sun samu labarin cewa jarumai sun shirya addu'o'i ga marigayi Ibro acikin watan nan mai albarka ramadan kareem. jaruman sun hada da: Sulaiman Bosho, Ra
Wasu mutane sun daina kallon hausa fim sabida sun rasa Rahma Sadau. Kuma ba abin burgewa bane ace uba ya kori yarsa daga masana'anta. Duk da yake Rahma tayi lai
NAIJ.com ta samu labarin cewa karshen daina fim din Safiya Musa, ba'a son ra'ayinta ta daina fitowa a fim ba domin tauraruwarta naganiyar haskawa akayi masu kor
Fati muhammed yar asalin garin Adamawa ce, domin anan aka haifeta aka yaye ta Yola dake Adamawa. Ta fara fim tun tana yar shekara 14 aduniya. ta fara fitowa aci
Tun bayan da aka kori Rahma Sadau daga kungiyar masana'antar fina finan hausa, sai ta koma yin fina finan Hollywood (American film da kuma Nollywood (fina Finan
Ali Nuhu ya raba wannan kayan masarufine domin kyautatawa masu karamin karfi, wanda Allah bai horewa sukuni ko wadata ba. Wannan abin alkhairi da Ali Nuhu ya yi
Kannywood
Samu kari