Ko ka san wacece babbar ‘Yar wasa Halima Atete?

Ko ka san wacece babbar ‘Yar wasa Halima Atete?

- Yau kuma mun leka ne zuwa cikin Filin wasan kwaikwayo

- Mun kuma kawo maku tarihin babbar ‘Yar wasa ne Halima Atete

- Ga mai son jin takaitaccen tarihin Jaruma Halima Atete ya biyo mu

Tun a shekarar 2000 Halima Atete ta fara harkara fina-finan Hausa ta kuma yi fice duk da cewa asalin ta ‘Yar Jihar Borno ce. Tauraruwar kan fito a matsayin wata muguwa a wasa kusan a ko yaushe.

Ko ka san wacece babbar ‘Yar wasa Halima Atete?
Fitaciyyar ‘Yar wasa Halima Atete?

Halima Atete ba fm kadai ba ta yi karatun ta ne da fari a Garin Maiganari daga nan kuma ta koma wata Makarantar Gwamnati da ke Yerwa. Daga baya ma ta koma Kwalejin nan ta Mohammed Goni inda tayi difiloma a shari’a.

KU KARANTA: Abin da Hadiza Bala usman ta fada a wata hira

Ko ka san wacece babbar ‘Yar wasa Halima Atete?
Yar wasar Hausa Halima Atete?

Halima ta fito a fina-finai irin su Asalina, Dakin Amarya, Hannu da Hannu, Maza Da Mata dsr. Ai tayi fim sun fina-finai 150. Ta kai an ta ba ba ta kyauta na ‘Yar wasar da ta fi kowa a cikin shekarun nan. Atete taimakawa wadanda rikicin Boko Haram ya shafa a Garin su.

A wasan kwallo kuma Fitaccen 'Dan wasan Kungiyar Real Madrid na tsakiya James Rodriguez ya tafi Kungiyar Bayern Munich inda zai bugawa Kungiyar wasa amma a aro na shekaru biyu.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Rikicin Davido da Wizkid

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel