Jihar Kaduna
Wani matashin mai siye da diyarwa a jahar Kaduna zai sha Bulala Bakwai bisa kama shi da satar Buhunan gishiri da na Fulawa a kasuwa Kawo dake cikkn garin Kaduna
Gwamnonin jam'iyyar APC sun aike da sako ga gwamnan jihar Kaduna bisa cikarsa shekaru 62 a duniya. Sun bayyana irin yadda suke kaunar ayyukan da yake yiwa jiha.
Wata kotun shari'a da ke zamanta a Rigasa, Jihar Kaduna ta tsare maan wani Danlami Tasiu a gidan gyaran hali tsawon sati biyu saboda fada ta cizon junansu a ung
Kungiyar matasan kudancin Kaduna sun ayyana. goyon bayan tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, domin yq zo ya gyara ɓarnar da akai a jihar su.
An gurfanar da wani tela mazaunin Kaduna, Gado Yahaya a gaban kotun majistare a ranar Litinin kan zarginsa da kashe makwabincinsa yayin rikici kan bokitin ruwa
Daya daga cikin ‘yan ta’addan da suka kai hari Hayin Gada da ke gundumar Shika a karamar hukumar Giwa da ke Jihar Kaduna ya rasa ransa. Daily Trust tattaro baya
Gobara ta tashi da gidan shahararren malamin addinin musulunci mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi a yau Asabar. Rahoton da Vanguard ta wallafa ya ce ana can ana
Rundunar Sojin Operation Thunder Strike sun hallaka akalla yan bindiga 20 da suke kokarin kai harin makarantar horar Sojojin Najeriya watau NDA dake jihar Kadun
Magajin Garin Sokoto, Alhaji Hassan Ahmad Danbaba, ya riga mu gidan gaskiya. Daily Trust ta rahoto cewa wani majiya na kusa da iyalansa, Alhaji Buhari Sarrkin T
Jihar Kaduna
Samu kari