Jihar Kaduna
Rundunar wasu jami'an tsaro sun kubutar da wasu mutanen da aka sace a jihar Kaduna. Gwamnatin jihar ta bayyana godiyarta ga jami'an tsaron da suka yi koakari.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne, sun kai hari majami'ar katolikan da ke Chawai a karamar hukumar Kaurun jihar Kaduna a daren Lahadi an kashe kuku.
Dalibin da shi kadai ya rage hannun masu garkuwa da mutane dan makarantar Bethel Baptist, yayi mirsisi ya ki dawowa gida, ya bayyana yadda yake jindadin zaman.
Jami'in kula da ababen hawa na Jihar Kaduna, KASTLEA, ya halaka wani direba da a riga an bayyana sunansa ba yayin rikici da ya shiga tsakaninsu a Ali Akilu Road
Kamfanonin dai na hada motocin ne a sabon kamfanin Greenfield Ultima Assembly da ke yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. Za a fara aiki nan kusa a yankin..
Wasu da ake zargin makiyaya fulani ne sun kai wa mutane da ke tafiya a hanya hari a gaban Makarantar Sakandare ta Gwamnati da ke Kagoro, Karamar Hukumar Kaura t
Tsohon sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Shehu Sani, ya ba shugaban kasa Muhammadu Buhari, shawara a kan tsare-tsaren ritayar shi.
'Yan bindiga sun harbe tsohon dan takarar shugaban karamar hukuma a zaben kananan hukumomi a jihar Kaduna, Steven Inuwa, a ranar Lahadi da ta gabata a Abuja.
Ƙasa da awa 24 bayan kashe mutane 11 a Kurmin Masara a masarautar Atyap, Ƙaramar Hukumar Zangon Karar, Jihar Kaduna, yan bindiga sun sake kai hari Kurmin Masara
Jihar Kaduna
Samu kari