Jihar Kaduna
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya amince da tsige Bello Zubairu Idris, magatakardar majalisar dokokin jihar Kaduna da wasu sakatarorin din-din-din biyu.
Zababben gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya yi naɗinsa na farko tun kafin a rantsar da shi a matsayin gwamnan jihar. Sani ya nada sakataren watsa labarai
Kotun magistare da ke zamanta a garin Kaduna ta umarci da a bai wa wani wanda da ake zargi mai suna Adamu Isah bulali takwas saboda satar kaji masu rai guda 10.
Tsohon Gwamnan Kaduna, Ahmad Makarfi ya roki alfarma a wajen Gwamna Nasir El-Rufai kan filayensa. A ranar 29 ga watan Mayun nan ne wa’adin El-Rufai zai cika.
Mazauna Dan Lawal da ke unguwar Kurmin Kogi a karamar hukumar Ikara ta jihar Kaduna sun koka kan yadda suka shafe shekaru takwas babu wutar lantarki a yankin.
Dakarun sojin Najeriya sun hallaka rikakken mai kai wa ‘yan bindiga bayanan sirri, Malam Goma a maboyarsa da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kadunan Najeriya
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, ya sauke rawanin Sarakuna biyu da hakimai uku a jihar Kaduna yayin da ya rage masa mako ɗaya wa'adin mulkinsa ya kare.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya zargi gwamnatocin baya da satar kudade a lalitar gwamnati don gina gidaje a Dubai, ya ce ko kwabo daya bai sata ba.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce zai iya rantsewa da alkura'ani cewa shi bai taba ko kobo ba daga lalalitar jihar Kaduna, sannan kuma ya ce duk.
Jihar Kaduna
Samu kari