Jihar Kaduna
"Yan bindiga sun sake kai hari a yankin Kagarko, cikin kasa da mako guda a wasu kauyuka a masarautar Kagarko cikin Kaduna suka sace Fasto da karin mutane 21.
Wasu yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun hallaka akalla mutane 7 a kauyen Warkan dake yankin Atyap a karamar hukumar Zangon Kataf cikin jihar Kaduna.
Wata kotun shari’ar Musulunci dake Kaduna ta umarci wata mata mai Fatima Muhammad da ta dawo da sadakin da ta karba na N80,000, a madadin sakin da ta bukata.
Idan an canza Gwamnati a Najeriya, Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce ba zai karbi matsayin Ministan babban birnin tarayya a gwamnatin Bola Tinubu ba.
Mai neman takarar majalisar wakilai a jam’iyyar APC, Honarabul Abbas Tajudden ya ce shi ba zai zama dan amshin shata ba in har ya samu shugabancin majalisar.
Ƴan bindiga sun shiga wata coci a jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mutum 40, ana tsaka da gudanar da harkokin coci a ƙaramar hukumar Chikun ta jihar.
Wata yarinya ta maka mahaifinta a kotu dake zamanta a Kaduna inda ta roki kotun da ta hana auren dole da yake shirin yi mata, ta ce tana da wanda za ta aura.
Wasu Yan Bindiga Sun Kai Hari Fadar Sarkin Kagarko Tare da Awun Gaba da Iyalansa, da wasu mutane, mazaunin yankin ne ya bayyana hakan ga manema labarai a Kaduna
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon da gaba 'ya'ya da jikokin Sarkin Kagarko da ke kudancin jihar Kaduna, Alhaji Sa’ad Abubakar, sun shiga wasu kauyuka daban.
Jihar Kaduna
Samu kari