Jihar Kaduna
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Hakeem Baba-Ahmed a matsayin hadimi ga mataimakinsa, Kashim Shettima a bangaren siyasa, wannan mukamin ya ba da mamaki.
Masu garkuwa da mutane sun hari kauyen Dogon Noma da ke Maro, a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna, inda suka kashe mutum biyu tare da garkuwa da wasu uku.
Yan bindiga sun sake ajalin mutane biyu kana suka yi garkuwa da wasu ƙarin mutane 3 a wani sabon hari da suka kai yankin karamar hukumar Kajuru a Kaduna
Shugaba Tinubu ya nada Muhammad Sani Dattijo, babban yaron tsohon gwamnan Kaduna, Nasiru El-Rufai a matsayin mataimakin gwamnan babban bankin CBN.
Wasu matasa a jihar Kaduna sun kai farmaki tare da rusa gida da kuma makarantar malamin da ke ikirarin halatta cin naman kare da dalibansa a jihar.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisun tarayya a jihar Kaduna ta yi fatali da ƙarar ɗan takarar jam'iyyar Labour Party (LP) kan sanatan Kaduna ta Kudu na PDP.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa dakarun Operations Safe Haven (OPSH) sun kama Lot Dauda, makashin Misis Dorathy Jonathan a kudancin Kaduna.
Wani jami'in Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa, FRSC ya rasa ransa bayan direban babbar mota ya tunkudo shi kasa tare da murkushe shi har lahira a hanyar Abuja.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) reshen jihar Kaduna ta koka a gaban yan sanda cewa yan bindiga sun kashe mata fastoci 23 da rufe mata cocina 200.
Jihar Kaduna
Samu kari