Jirgin Sama
Idan baku manta ba, kamfanonin jiragen sama na ta kokawa kan tashin farashin man jiragen sama da aka fi sani da Jet A1 da kuma fama da karancinsa da ake sha.
Daya daga cikin masu jigilar maniyyata aikin Hajji na shekarar 2022, Max Air, ya ce zai fara jigilar maniyyata daga kasar Saudiyya zuwa Najeriya a ranar Asabar.
Sababbin bayanai na fitowa game da gidan yarin Kuje da ‘Yan ta’adda suka kutsa. Boko Haram da ‘Yan bindiga suka hada-kai wajen tare jirgin kasan Kaduna-Abuja.
Mako ɗaya kafin fara shagulgulan babbar Sallah a Najeriya, fasinjojin jirgin sama sun fara kokawa kan yadda tikitin zuwa biranen arewa ya tashi ba bu zato .
Saura kwanaki wa’adin da Saudi ta bada, amma mafi yawan Maniyyata ba su bar Najeriya ba. Daga Lahadi, babu wani jirgin da ya dauko Maniyyata za a bari ya sauka
Mutane aƙalla 130 da ke cikin wani jirgin sama sun ga tashin hankali muraran yayin da jirgin ya kama da wuta bayan taɓa ƙasa a birnin Miami na ƙasar Amurka.
Ikeja, Legas - Hukumar jiragen saman Najeriya (FAAN) ta yi watsi da rahotannin cewa wani jirgin sama ya yi hadari a Ikeja, babbar birnin jihar Legas ranar Talat
Kamfanin jirgin Azman Air ya dawo jigilar fasinjoji zuwa jihar Kaduna bayan dakatad da shi tsawon watanni biyu sakamakon harin da yan bindiga suka kai tashar.
Wani fasinjan da bai iya tukin jirgi ba ya sauko da jirgin da rikice a sama a yankin Florida bayan gazawar direba wajen shawo kan jirgin, kamar yadda Guardian.
Jirgin Sama
Samu kari