Jirgin Sama
‘Yan siyasar sun kuma yi kira ga gwamnati da ta kara maida hankali wajen tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin 'yan kasar, musamman a irin wannan lokaci..
Legas - Shugaba Muhammadu Buhari ya dira jihar Legas domin yawun ganin ido da kaddamar da wasu ayyukan da gwamnatin tarayya da Dangote suka yi. Jirginsa ya dira
Birnin FCT Abuja - Jirgin jigilar dalibai da yan Najeriya mazauna kasar Ukraine na uku ya bira birnin tarayya Abuja da daren Juma’a, 4 ga watan Maris, 2022.
Legas - Shugabannin kamfanin Air Peace sun yi martani ga masarautar Kano cewa su suka jinkirta jirginsa na birnin Banjul, Gambia zuwa Legas makon da ya gabata.
Jihar Legas - Kamfanin jirgin sama na Air Peace, ya bayyana cewa ko kadan bai ci mutuncin mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ba. Shugabar harkokin
Wani jirgin saman Fasinja makare da mutane ya tada hankula yayin da ya yi saukar gaggawa a babban birnin tarayya Abuja ba zato ba tsammani saboda wasu dalilai.
Rahoton ya ce, wadanda suka san tafiyar tata sun ce jirgin kasan ya bar Kaduna da misalin karfe 4 na yamma ya isa Abuja da misalin karfe 6 na yamma a ranar.
Gwamnatin jihar Bauchi ta zargi wani jirgin da ke yawo a wasu sassan jihar da yiwuwar kokarin wanzar da ta'addanci a jihar. Gwamnan ya ce dole a yi bincike.
Yayin da kasashe ke ci gaba da budewa bayan lafawar cutar Korona, kasar Dubai ta bayyana cewa, ta amince jirage su fara jigila daga kasar zuwa Najeriya cikin ma
Jirgin Sama
Samu kari