Jirgin Sama
Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya bayyana bacin ransa bisa haramtawa yan Najeriya Biza da Gwamnatin kasar UAE tayi. Emefiele yace Najeriya babbar kasa ce fa.
Hukumar NDLEA ta kinkimo wani Emeka Ezenwanne da aka samu da kwayoyi domin ya bada shaida a kan dakarun IRT a kotu. Mai bada shaidan ya bayyana yadda aka yi.
Tun da Muhammadu Buhari ya zama shugaban kasa a karshen Mayun 2015 zuwa yau, a shekara 8, kasafin jiragen Shugaban kasa ya karu da 121%, an batar da N81.8bn
Ministan sufuri na kasa, Mua’zu Jaji Sambo ya bayyana cewa ba a biya kudi domin a fanshi fasinjojin jirgin da aka dauke ba, kuma jirgin kasan zai cigaba da aiki
Jiragen jami’an tsaron ya hallaka ‘yan bindiga, amma bai yi nasarar kashe Bello Turji ba. A lokacin da aka yi ruwan wuta, Turji ya je yin sallah ne da rana.
Ma’aikatan harkokin jiragen sama sun rufe filin jirgin sama na Aminu Kano saboda sabanin da ya shiga tsakanin hukumar FAAN da NAMA mai kula da sararin samaniya.
Ma’aikatan harkokin jiragen sama suna shirin gudanar da zanga-zanga a filayen jirgi. Kungiyoyin NUATE, ATSSSAN, ANAP, NAAPE, AUPCTRE sun bayyana haka a Legas.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu cike da sha'awwar wani katafaren jirgin sama wanda ke dauke da dakunan barci har guda biyu, sun kira shi gida mai tashi.
Matukan jirgin sama har su 2 sun bingire da bacci,hakan yasa ba su sauka da wuri ba a yayin da suka kwaso fasinjoji daga Sudan zuwa kasar Habasha ranar Litinin.
Jirgin Sama
Samu kari