Jihar Kano
Shahararren mawakin siyasar nan na arewacin Najeriya Dauda Kahutu Rarara, ya bayyana wasu dalilan sa da yasa ya yi wakar sa ta 'Ta leko ta labe'. A wata hira da yayi da 'yan jarida, fitaccen mawakin yayi bayani kamar haka...
Jiya ne dai Kwankwaso yayi magana game da zaben da aka yi a Kano. Kwankwaso yayi magana ne bayan INEC ta sanar da nasarar APC yace Najeriya na cikin hadari. Kwankwaso yace tun da yake ban taba ganin irin wannan magudi ba.
Dandalin masana'antar Kannywood ta fina-finan Hausa, ya taya gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, murnar samun nasara ta lashe zaben gwamnan jihar Kano karo na biyu da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Maris.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC, ta kaddamar tare da shellanta nasarar Abdullahi Umar Ganduje na jam'iyyar APC, gwamnan jihar Kano da ya sake lashe zaben jihar karo na biyu da aka gudanar a ranar Asabar.
Dan takarar jam'iyyar PDP a zaben kujerar gwamnan jihar Kano da aka kammala, Abba Kabir Yusuf, ya yi watsi da sakamakon zaben da hukumar zabe ta kasa (INEC) ta sanar bayan kammala tattara sakamakon zabe a zagaye na biyu da aka yi
Wani Tsohon Sanata ya bada labarin zaben da aka yi a Kano. A jawabin da ‘dan majalisar yayi a fillin zaben, ya bayyanawa Duniya cewa wasu ‘yan iskan gari sun tarwatsa wadanda su ka fito yin zabe a Madobi.
Labarai da rahotanni har ma da sharhi kan yadda ake shirye-shiryen kammala zaben gwamnoni da na 'yan majalisar jihohi a wasu jihohin Najeriya. Yanzu haka dai a jihar Kano ana ta faman rikici a cikin jihar Kano.
Alamu sun nuna cewar jam'iyyar PDP zata ja daga muddin hukumar zabe ta bayyana Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Kano, inda ta bukaci hukumar data gaggauta bayyana Abba K. Yusuf a matsayin wanda ya lashe zaben.
Zaben Abba Gida-Gida ya sa ‘Yan Kwankwasiyya sun ajiye jar hula. Tuni dais hi Madugun watau Kwankwaso ya cire jar hula sa gabanin zaben Abba Gida-gida da zai kara da gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Jihar Kano
Samu kari