Jihar Kano
Mammalakin makarantar Noble Kids School dake jihar Kano ya shiga komar yan sanda kan laifin garkuwa da kashe dalibar makarantarsa, Hanifa Abubakar yar shekara 5
Matukan adaidaita sahu da gwamnatin jihar Kano a yammacin Laraba sun cimma matsaya a kan yarjejeniyar kudin rijistar sabbin matukan adaidaita sahu da sabbi.
Jihar Kano - Wani matashi ya rasa rayuwarsa a garin Lambu, dake karamar hukumar Tofa ta jihar Kano yayinda yake kokarin sace wayoyin dake jikin Taransfoma.
Fusatattun fasinjojin jirgin sama na Azman sun tayar da kura a ofishin kamfanin jirgin a ranar Litinin bisa fasa tashi jirgin karfe 7 na safe zuwa Legas, Daily
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta gayyaci Muazu Magaji, tsohon kwamishinan ayyuka na Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, sashin SBI na siyasa ne suka gayyace sa.
Hukumar NDLEA ta kame wasu motoci makare da kwayoyin da aka dauko daga wani yankin kudu zuwa Kano da Kebbi. An kama Tramadol da sauran kwayoyi miyagu a tireloli
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, a ranar Lahadi, ya kai ziyarar ta'aziyya ga shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano, Ahmadu Danzago, wanda ya karba a kotu.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party a Kano ta zargi gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da yiwa tattalin arziki zagon kasa kan yajin aikin da yan adaidaita.
Jihar Kano - Masu kekunan mai kafa uku wanda aka fi sani da 'a daidaita sahu' a jihar Kano sun janye daga yajin aikin da suka tsunduma tun ranar Litinin, 10 ga.
Jihar Kano
Samu kari