Jihar Kano
An dasa jami’an tsaro sosai a wasu muhimman wurare a cikin birnin Kano a shirye-shiryen isar shugaban kasa Muhammadu Buhari jihar a yau dinnan inji rahotanni.
Kusan mako daya da jami'an hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, suka kama akanta janar na tarayya, Ahmed Idris.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yi nasarar yin ram da wata mota cike makil da abubuwan hada bama-bamai da bindigogi kirar AK-47, Daily Nigerian ta ruwaito.
Daruruwan masoya dan takaran kujerar shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu, sun bukaceshi ya zabi Gwamna Abdullahi Ganduje matsayin mataimakinsa inda ya lashe zabe
Fitacciyar Kannywood, Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso, ta bayyana kudirinta na son takarar kujerar sanata ta jaharta Kano a babban zaben 2023 mai zuwa.
Kwamishinan kudi da bunkasa tattalin arzikin jihar Kano, Shehu Na’Allah Kura, ya yi murabus daga mukaminsa a karkashin mulkin Ganduje kana ya koma jam'iyyar NNP
Hakimin Karfi da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano, Abdulyahyah Ilo da aka sace ya samu ‘yanci daga hannun wadanda suka yi garkuwa da shi a makon da ya wuce
A halin yanzu dai wani rikici ya sake kunno kai a APCn jihar Kano, yayin da rahotanni ke cewa dan takarar mataimakin gwamna Murtala Sule Garo da Ganduje ya zaba
Zaman lafiya ya dawo yankin Sabon Gari ta jihar Kano wajen da tukunyar gas ta tarwatse tare da kashe akalla mutane tara da jikkata wasu da dama a ranar Talata.
Jihar Kano
Samu kari