Jihar Kano
Ruqayya Aminu Bayero, kyakkyawar diyar sarkin Kano, Mai martaba Aminu Ado Bayero, na shirin amarcewa da angonta Amir Kibiya a ranar Juma’a, 2 ga watan Satumba.
An sake daukar nauyin karatun Saratu Dan-Azumi, karamar yarinya daga jihar Kano wacce ta kware a lissafi. A cikin kwanakin nan ne aka gano cewa yarinyar a Kano.
Kwamishinan Matasa Da Wasanni na Jihar Yobe, Hon. Goni Bukar Lawan, (BUGON) ya mutu a hatsarin mota kan hanyar Damaturu zuwa Kano. Goni Bukar, tsohon dan majali
A yau aka rusa wani ginin da aka daura ba tare da bin umarni ba, har ya kusa hada Gwamna Abdullahi Umar Ganduje fada da Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero
Mohammad Sani Abacha ya fitar da jawabi bayan Jam’iyyarsu ta PDP ta bada sunan Sadiq Wali. Abacha ya nuna takarar Atiku Abubakar na iya samun kalubale a hanya.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da tsohon sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II, sun ci karo da juna a filin sauka da tashin jiragen sama a Abuja.
Wasu mambobin kungiyar yan Banga a yankin Dabai, ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano sun halaka wani Malamin makarantar tsangaya bisa zargin da wata mata ta masa
Shekarau, ya ce an shafe sama da sa’a uku ana dambarwa a majalisar Dattawa a lokacin zamar tattauna wa batun matsalar tsaro a kasar, kowa na tsokaci da kawo n.
Jihar Kano - Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta baiwa daya daga cikin jami’anta Halilu Jalo kyautar Naira miliyan 1 bisa kama wa.
Jihar Kano
Samu kari