Jihar Kano
Bayan dogon lokaci ana tafka shari'a kan kashe Hanifa Abubakar yar shekara biyar a duniya, babbar Kotun Kano ta yanke wa Tanko hukuncin kisa ta hanyar rataya.
A yau Alhamis, 28 ga watan Yuli, ake sa ran Babbar Kotun Kano zata kawo karshen shari'ar Kisan Hanifa Abubakar, zata yanke wa Abdulmalik Tanko hukuncin karshe.
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutu, domin murnar sabuwar shekarar musulunci ta 1444 A.H. Hakan na cikin sanarwar da kwamishin
Tsohon mai neman takarar gwamnan kuma jigo a jam'iyyar APC, Bashir I. Bashir ya fice daga jam'iyyar mai mulki. A cikin wasika da ya aike wa shugaban jam'iyyar n
A wata hira da aka yi dashi, kwamishinan 'yan sandan jihar Kano ya bayyana irin takaicin da yake ji game da alakar 'yan ta'adda da wasu alkalai a Najeriya.
Gidauniyar Bashir Ahmad ta dauki nauyin karatun Saratu Dan-Azumi, hazikar yarinya wacce Allah ya yiwa baiwar hada lissafi duk da cewar bata zuwa makaranta.
Jihar Kano - Kamfanin Raba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO) ta ce zats dauke wutan lantarki na tsawon awanni takwas 8 a jihohin dake karshinta wanda ya hadaj.
Gwamnatin jihar Kano karkashin Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana cewa an haifi jarirai 27,490 a cibiyoyin kiwon lafiya da ke fadin jihar a cikin watanni uku.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ayyana suna tare da tantance Sadik Wali a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kano ta Arewa.
Jihar Kano
Samu kari