Jihar Kano
Wani rahoton Daily Trust ya ce, mahaifiyar Ummukulsum Sani Buhari, matashi mai shekaru 23 da wani dan China ya kashe a jihar Kano ta yi bayanin yadda lamarin ya
Al’ummar unguwar Janbulo dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano suka wayi gari da wani mummunan al’amari na kisan wata matashiya budurwa mai suna Ummita.
Wani mutun 'dan kasar China ya sokawa budurwarsa mai shekaru 23 wuka inda ta mutuu a take a kwatas din Janbulo dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano.
Daily Trust ta ruwaito cewa, mataimakin shugaban kasan Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara jihar Kano don yin ta'aziyyar rasuwar dan sanata Kabiru Gay
Jami'an yan sandan Najeriya, reshen birnin tarayya Abuja sun kama mutane biyar da ake zargi da hannu kan kisar Sadiq Gaya, dan dan majalisar Kano, Sanata Kabiru
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Bayero, ya naɗa malamin addinin Musuluncin nan, Assheikh Aminu Ibrahim Daurawa, a matsayin limamin masallacinSkyline.
NSCDC su damke wani matashi mai shekaru 22 mai suna Zaharadeen Mukhtar kan zarginsa da barna da satar tagogin babban Masallacin Dawakin Tofa dake jihar Kano.
Wani matashi dan shekara 17, Suleiman Muhammad, ya nutse a wani kududufi da ke Wailari Quaters a karamar hukumar Kumbotso na Jihar Kano. Mai magana da yawun huk
Kwamishinan shari'a na jihar Kano, Musa Abdullahi-Lawan, yace babu wani shirin da gwamnatin jihar take yi na siyar da kotunan shari'a na Musulunci a fadi jihar.
Jihar Kano
Samu kari