Jihar Kano
Bayan kimanin awa 48, direbobin manyan motocci da suka datse babban hanyar Kaduna zuwa Kano sun amince sun janye motoccinsu bayan tattaunawa da jami'an tsaro
Wani malamin addinin Islama, Dr Abduldaziz ya tada kura bayan yace 'yan Kannywood basu da rikon addini. Wannan lamarin ya janyo muhawara a soshiyal midiya.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na jihar Kano ya ja kunnen Gwamna Ganduje da babbar murya kan yi masa zagon kasa a zaben 2023 mai zuwa, yace zai yi matukar nadama.
Wasu matasa sun yi aikin dana-sani yayin da suka sace wata yarinya a jihar Kano tare da tafiya da ita jihar Katsina, Sun nemi a basu kudin fansa miliyan 2.
Surukin Gwamnan Kano ya fadawa Kotu kayan da matarsa, Balaraba Ganduje ta shiga dida ta dauke. Nan da ranar 19 ga watan Junairun nan za a cigaba da shari’a.
Frank Quangrong ya zayyanawa kotu yadda ya yi ‘kuskuren’ kashe wanda yake kauna. Wannan mutumi ya ce bayan rasuwar masoyiyarsa ne ya fahimci shi ya kashe ta.
Wasu direbobi a kan babbar hanyar Zaria zuwa Kano sun rufe hanya sakamakon halaka abokin aikinsu da wani Soja yayi a Tashar Yari da ke karamar hukumar Makarfi.
Rundunar yan sandan jihar Katsina a ranar Laraba, 11 ga watan Janairu ta tabbatar da kama wasu matasa uku kan zargin sace yarinya yar shekara shida a Kano.
An ci gaba da sauraron shari'ar dan chinan nan da ake zargi da kashe budurwarsa Ummita a jihar kano a zaman kotun yau Quarong yace yakshewa Ummita kudi mai yawa
Jihar Kano
Samu kari