Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dage zuwansa Kano zuwa wani lokaci kan halin da mutane ke ciki.
Matar da labarinta ya yadu a shafukan ra'ayi da sada zumunta bayan shiri a gidan rediyon Freedom ta fito tayi magana kan maganar auren da kuma abinda ya faru.
Fadar Shugaban kasa ta bakin kakakin Shugaban kasa Garba Shehu tayi martani ga dattijon kasa Tanko Yakasai kan maganar da yayi game goyon bayan Buhari ga Tinubu
Wani dan sanda mai gaskiya yaki karbar Naira miliyan 1 da wani ya bashi matsayin cin hanci don sakin wani Yusuf Ibrahim da aka kama kan garkuwa da mutane a Kano
Malama Khadijah ta ce yadda diyarta take da kyau, haka ita ma ta ke, saboda haka ta auri saurayin 'yarta, ta ce haka bai ci karo da dokar shari’ar musulunci ba.
A jihar Kano, wasu mutum shida sun taro rikici yayin da suka kira wata mata mayya. Rahoto ya bayyana yadda kotu ta ci tararsu kudi Naira miliyan daya da rabi.
Gwamnatin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana cewa ta samu nasarar biyan N18bn cikin kudin bashin da daliban jihar ke bin gwamnatin jihar tun lokacin kwankwaso
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da waus manyan ayyuka a jihar Kano inda zai kai ziyarar kwanaki biyu a mako mai zuwa. Kwamishinan jihar ya sanar.
Jam'iyyar APC a jihar Kano ta ce ba za ta bari Kwankwaso ya tabuka komai a zaben 2023 da ke tafe nan kusa ba. Ta ce zai ci taliyar karshe nan kusa ba da dadewa.
Jihar Kano
Samu kari