Jihar Kano
Tsohon wazirin Kano kuma babban limamin masallacin Juma'a na Fagge, Sheikh Nasir Muhammad Nasir, ya kwanta dama yana da shekara 87 a duniya bayan ya yi jinya.
Kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a jihar Kano ta gurfanar da wani matashi Ali Dan-Asabe a gaban kotu kan damun daliban makarantar Islamiyya da kayan sauti
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari'ar musulunci bisa zargin aikata laifin satar lasifikar masallaci da wayar kebur a Kano. Ya musanta aikata laifin.
Mutane da yawa da su ka samu rauni a sakamakon fadowar gini yayin da suka je satar kaya, mutane su na bi duk inda aka ruguza gini domin su sata, an rasa rai.
Nancy Isime, fitacciyar jarumar fina-finan kudancin Najeriya da aka fi sani da Nollywood, ta janyo zazzafar muhawara a shafin sada zumunta na Instagram, bayan.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, ta fito ta yi martani kan zargin siyar da kadarorin gwamnati da tsohon gwamnan jihar, Ganduje ya yi.
Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na gwamnatin Ganduje da ta shuɗe, Muhammad Garba, ya bayyana cewa gwamna mai ci, Abba Gida Gida ya yi wa gwamnatin Ganduje.
Rundunar yan sandan Kani ta ce jami'anta sun yi nasarar cafke wasu barayi 49 da ake zarginsu da kwashe kayan mutane a wata Plaza da ke karamar hukumar Fagge.
Tun bayan rantsar da sababbin shugabanni a ranar 29 ga watan Mayu da ya gabata, tsofaffin gwamnoni da dama suka fara fuskantar kalubale daga sababbin gwamnonin.
Jihar Kano
Samu kari