Jihar Kano
Wani almajiri ya baƙunci lahira bayan ya nutse cikin wani kududdufi a jihar Kano. Santsi ne ya kwashi almajirin ya faɗa cikin ruwan lokacin da ya ke wanke jiki.
Wasu iyaye a Hausawa da ke Kano sun zargi wasu 'yan banga na unguwar da lakadawa dansu mai kimanin shekaru 22 duka har lahira. Iyayen sun ce ba a sami yaron.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce kama mutane akalla 93 da ake zargi da laifuka daban-daban a cikin kasa da mako guda a jihar. Kwamishinan ‘yan sandan jihar
Jirgin alhazan Jigawa ya tsallake rijiya da baya inda ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano bayan injin dinsa ya samu matsala a sama.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya saka dokar ta baci akan karancin ruwa da ake fama da shi ba iya birnin Kano har ma kauyukan da ke kewaye da birnin.
Kotun Masana’antu ta kasa da ke jihar Kano ta ba da umarnin a maida Muhuyi Magaji Rimingado a matsayin shugaban Hukumar Yaki da Rashawa (PCACC) ta jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa masu kananan sana’o’i ba za su biya haraji ba a gwamnatinsa da za a fara a watan Yuni mai kamawa.
Sabon Gwamnan Kano ya nada SSG, PPS da COS a ranar farko. An canza Shugabannin hukumar da ke kula da jin dadi da walwalar alhazan jihar Kano a ranar Litinin.
Abba Kabir Yusuf wanda ya fi shahara da Dadiyata, ya yi alkawarin yin bincike a game da bacewar Malam Abubakar Idris (Dadiyata)a matsayinsa na Gwamnan Kano.
Jihar Kano
Samu kari