Jihar Kano
Wani direban adaidaita sahu ya sha jinjina daga wajen yan Najeriya a soshiyal midiya bayan ya mayar da tsabar kudi naira miliyan 15 ga wani fasinja.
Wani matashin direba mai tuƙin a-daidaita-sahu ya yi abun a zo a yaba bayan ya mayar da kuɗin da fasinjansa ya manta da su a babur ɗinsa a jihar Kano.
Rundunar yan sandan Musulunci ta jigar Kano, wacce aka fi sani da Hisbah ta kama mutumin da ake zargi da ajalin jaririyar ɗiyarsa kwana ɗaya bayan haihuwarta.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana rashin jin dadi ga yadda ake kara kudin makaranta a jihar. Abba Kabir Yusuf ya gargadi makarantu kan kari haka kawai.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sallami kwamishinan Safiyo, Adamu Aliyu kan kkalamansa na barazana ga alkalan kotun zabe a jihar Kano kan zargin cin hanci.
Kwamishinan Safiyo a jihar Kano, Adamu Aliyu ya yi barazana ga alkalan kotun zabe a jihar inda ya ce za a shiga masifa idan alkalai su ka juya hukuncin kotun.
Magoya bayan jam'iyyar NNPP a jihar Kano sun gudanar da addu'o'i da salla don neman nasara ga Gwamna Abba Gida Gida kan shari'ar da ake na zaben gwamna.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayyana cewa kudin da su ka ware Naira miliyan 854 na auren zaurawa shi zai zama kamar tallafin rage radadi a jihar.
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya dakatar da shugaban hukumar gudanarwa na KASCO Dr. Tukur Dayyabu Minjibir sakamakon samunsa da sakaci wajen aiki.
Jihar Kano
Samu kari