Jihar Kano
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bayyana cewa idan har sulhu ya tabbata tsakanin Ganduje da Kwankwaso to zata karewa PDP A 2027.
Umar Sa'ad Hassan, wani kwararren lauya kuma mai sansanci mazaunin Kano ya magantu kan yadda Gwamna Abba Kabir Yusuf zai iya mayar da Sanusi Lamido kan sarautar Kano
Dattawan jami'yyar APC a jihar Kano sun bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan kiraye-kirayen korar shugaban jam'iyyar ta kasa, Dakta Abdullahi Ganduje.
Wasu matasa da ke ikirarin ‘ya ‘yan jam’iyyar APC ne sun bada shawarar korar Abdullahi Umar Ganduje. Matasan sun nemi a dawo Rabiu Musa Kwankwaso daga NNPP.
Za a ji akwai yiwuwar ‘Yan NNPP su dawo jam’iyyar APC nan ba da dadewa ba a kano. Za a tilastawa Dr. Abdullahi Umar Ganduje hada-kai da Rabiu Kwankwaso
Jami'yyar APC mai adawa a jihar Kano ta yi zazzafan martani kan kiraye-kirayen korar shugabanta, Umar Ganduje daga mukaminsa inda suka ce daukar nauyinsu aka yi.
Sabbin hotunan Sanata Rabiu Kwankwaso da jigon APC, Cif Bisi Akande ya kara jefa shakku kan makomar Sanatan inda ake zargin zai iya komawa jami'yyar APC.
Rundunar 'yan sanda ta karyata rahotannin ake yadawa na cewar masu garkuwa sun shiga dakin kwanan dalibai a jami'ar BUK da ke Kano, ce za ta kara saka ido.
Bayan ta sha kaye a Kotun Koli, jam'iyyar APC ba ta gajiya ba ta yi wata muhimmiyar ganawa don sake shiri game da zaben jihar Kano mai zuwa a nan gaba.
Jihar Kano
Samu kari