Jihar Jigawa
Rahotanni da suke fitowa a yanzu sun bayyana cewa mai martaba sarkin Dutse, a Jihar Jigawa, Muhammadu Sanusi ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da rashin lafia
Marigayi Sarkin Dutse, Alhaji Nuhu Muhammad Sunusi ya karba bakuncin Tinubu a fadarsa a makon da ya gabata. Ya rokesa da ya kawo karshen matsalar ruwan Dutse.
Wani matashi ya rasa rayuwarsa sakamakon rikicin da ya barke tsakanin 'yan jam'iyyar APC yayin ralin wani 'dan siyasa a jihar Jigawa. 'Yan sanda sun tabbatar.
A ziyarar da dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya kaiwa sarkin Dutse a jiya nuna goyan banyasa ga dan takarar kuma ya nuna zai iya mulkin Nigeria..
Jam'iyyar PDP ta wanke wurin da Bola Ahmed Tinubu, 'dan takarar shugabancin kasa na APC suka yi kamfen a jihar Jigawa. Sun ce sun wanke mugun mulki da najasa.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu, ya roki mazauna Jigawa su jefa masa kuri'u idan suna son samun zaman lafiya.
Jirgin yakin neman kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyya All Progressives Congress APC ya yada zango jihar Jigawa don yakin neman zabe..
Yusuf Tsoho, 'dan takarar gwamnan jihar Jigawa a jam'iyyar LP, ya tattara komatsansa inda ya koma jam'iyyar APC. Gwamna Muh'd Badaru ya karbesa a hukumance.
Wata hazikar matashiya 'yar Arewa ta bayyana irin baiwar da Allah ya yi mata, ta kirkiri abin da ka iya kawo sauyi a duniya. Ta tara ledar ruwa ta samar da mai.
Jihar Jigawa
Samu kari