Jihar Jigawa
Tsohuwar shugabar matan jam'iyyar APC da ta sauka a baya-bayan nan, Hajiya Ahuwa Gumel tare da magoya bayanta sun sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP a Jigawa .
Abubauwa na kara lalace wa jam'iyyar APC Mai mulkk a irin jihohi kamar Jigawa a arewacin Najeriya, Kansiloli sun yanke hukuncin tsige ciyaman ɗin Ringim LG.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya ce idan har Tinubu ya dare kujerar shugaban kasa a 2023, za a taimakawa jihar Jigawa wajen hako danyen man Guri/Malammadori.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta gamu da cikas a jihar Jigawa yayin da wasu gomman mambobin suka yanke shawarar sauya sheka zuwa APC a Birnin Kudu LG.
Mummunar Gobara a jihar Jigawa ta lashe rayukan wata matar aure da ‘ya’yanta biyu yayin da suke bacci a bukka. Ana zaton rushin da suka kai ne ya tada gobarar.
Mai neman zama gwamnan jihar Jigawa a inuwar jam'iyyar PDP, Mustapha Sule.Lamido, ya taka rawa a wurin gangamin yakin neman zabensa duk abinda ya faru mara dadi
Rundunar 'yan sanda ta jihar Jigawa ta ce jami'anta sun kama wata mata mai suna Balaraba Shehu da saurayinta sakamakon binne jinjirin da ta haifa da ransa.
wani rahoto da unicef ta jagoranci shirya shi ya nuna yaddda yara talakawa ke shan wahala musamman a fannin ababen more rayuwa ilimi da sauran bukatun yau.
Mambobi da masu ruwa da tsakin jam'iyyar APC sun shiga ruɗani biyo bayan ganin Sanata Danladi Sankara ya karbi baƙuncin Mustapha Sule Lamido a birnin Abuja.
Jihar Jigawa
Samu kari