Isra'ila
Ministan tsaro a Amurka, Pete Hegseth ya buƙaci kasar Iran ta yi watsi da shirin mallakar makamin nukiliyar kasar cikin hanyar da za a iya tabbatarwa.
Isra’ila ta zargi Iran da amfani da ofishin jakadancinta a Landan wajen daukar mutane don ayyukan ta’addanci, tana cewa kariyar diflomasiyya ba za ta boye barna ba.
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya gana da Vladimir Putin a kasar Rasha. Putin ya bayyana cewa yana tare da Iran a yakin da ake da Amurka.
Manyan 'yan adawar Isra'ila Naftali Bennett da Yair Lapid sun hadu domin kifar da Benjamin Netanyahu a zaben da za a yi a 2026. Sun hada kai sun kayar da shi a baya.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ɗan huce, ta fitar da sababbin buƙatu ga Amurka domin a bude mashigar ruwa ta Hormuz da kawo ƙarshen yaƙin yankin.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da wasu shugabanni sun bayyana firgici kan harin, suna yaba wa jami’an tsaro kan gaggawar dakile maharin.
Rahotanni sun nuna cewa Iran ta shiga tarihin duniya bayan katse intanet na kwanaki 57 ba tare da tsayawa ba, abin da aka bayyana a matsayin mafi tsawo.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa ya warke daga cutar daji bayan an gano ta a farkon mataki kuma aka yi masa magani cikin nasara.
Wani sako da aka samu daga imel na musamman ya nuna matakan da gwamnatin Amurka ke son dauka game da kasashen NATO da suka hada da Spain kan yakin Iran.
Isra'ila
Samu kari