Malamin addinin Musulunci
Kwamitin ganin wata na kasa (NMSC) ya sanar da cewa, lokaci ya yi da musulman Najeriya za su fara duban watan Ramadana a cikin wannan mako, inji wata sanarwa.
Yayin da watan Azumin Ramadan ke gab da shigowa, akwai wasu manyan hanyoyi na musamman da muka tattara domin su taimaka wajen shirya wa watan mai Alfarma .
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III, ya yi kira ga yan kasuwa suji tsoron ranar haduwarsu da Allah kada ku kara farashin kayayyakin masarufi yayin.
Tinubu ya nemi majalisar koli ta shari’a da ta kafa wani sashi na harkokin siyasa domin wayar da kan mabiya addinin game da samar da shugaban kasa Musulmi.
Yayin da watan Azumin Ramadana zai shiga a farkon Watan Afrilu. mun tattaro muku kasashen da musulmai zasu yo dogon azumi da waɗan da zasu yi gajere a bana.
Kungiyar da'awa ta addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a Wa iqaamatus Sunna JIBWIS ta kai dauki ga al'ummar jihar Neja da rikicin rashin tsaro ya kora daga
Kotun musulunci dake sauraror Sheikh Abduljabbar Kabara ta saka ranar 31 ga watan Maris don yanke hukunci kan bukatar ba da belin wanda ake kara da zargin.
Daurawa ya bayyana cewa bai yi wa'azin domin cin zarafi ko mutuncin wani ba, ya ce wa'azi ne da aka yi domin jan hankalin al'umma a kan duniya da kuma rudin ta.
Dr Mansur Ibrahim Sokoto ya bayyana gaskiyar batu, ya yi tsokaci kan maganar da ta bata wa mata rai game da halittarsu da malam Daurawa suka ce ya kushe...
Malamin addinin Musulunci
Samu kari