Malamin addinin Musulunci
Lauyan da ke kare Abduljabbar, karkashin jagorancin Ambali Obomeileh Muhammad, SAN, ya bukaci a dawo da shaidan mai gabatar da kara na farko da ya sake gurfana.
Hukumar Kula da Jami'o'i ta Najeriya, NUC, ta amince a fara gudanar da karatun digiri a bangaren shari'ar musulunci a Jami'ar Bayero da ke Kano, BUK, rahoton Th
Babban ɗan fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Marigayi Sheikh Muhammad Auwal wanda aka fi sani da Albany Zaria, ya bayyana wasiyyar malamin ga iyalansa
Shugabannin Majalisar Koli ta Shari'a a Najeriya (SCSN) sun ce musulmin Najeriya ba su taba shiga muwuyacin hali irin na yanzu ba.Nafiu Baba Ahmad, Sakataren Hu
Sarkin musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya bayyana yadda matsalar tsaro ta zama wa kasar nan matsalar da ko ibada ba zai yiwu a iya yi ba a yanzu...
FCT, Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta yi iyakan kokarinta wajen magance matsalar tsaro amma ba za suyi kasa a gwiwa ba.
Allah ya yiwa Sheikh Yahaya Usman Gidadawa rasuwa a safiyar talatar nan, Farfesa Mansur Sokoto ya sanar da hakan a shafinsa na Facebook. Marigayin ya kasance ma
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa Allah ɓe kaɗai zai iya tabbatar da zaman lafiya da tsaro a ƙasar nan, dan haka sai an yi addua
Kungiyar MURIC ta bukaci Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi gyara a kan hutun da ta ke bayarwa, ta mayar da daya ga watan Muharram na shekarar musulunci a matsay
Malamin addinin Musulunci
Samu kari