INEC
Taron gangamin APC na nan kusa, amma har yanzu hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC bata san da labari ba har yanzu. Saura kwanaki uku ta rage INEC ta sani
A watan da ya gabata ne Shugaba Buhari ya sanar da zabar Rhoda Gumus, farfesar injiniya a jami’ar Niger-Delta domin maye gurbin Lauretta Onochie, hadimarsa.
Hukumar zabe mai zaman kanta na Najeriya, INEC, ta aika da muhimmin sako ga yan siyasa da jam'iyyun siyasa gabanin babban zaben shekarar 2023. Hukumar ta sha al
Jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tunubu ya bayyana cewa katin zabe da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta rabawa mutane sun tashi aiki don sun lalace.
Bayan kwashe shekaru hudu a matsayin kwamishinan zabe (REC), Nentawe Yilwatda ya yi murabus daga mukaminsa na INEC inda ya koma siyasa, Premium Times ta ruwaito
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ki amincewa da kudirin yin kwaskwarima ga kundin zabe na Najeriya. Ya ce akwai dalilai da suka ba zai amince ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ,ta bayyana adadin kudaden da take bukata domin yin aikin zaben 2023 yadda ya dace. Ta ce kudin zai taimaka ayi aikin.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, Farfesa Attahiru Jega, ya yi hasashen cewa matukar baa shawo kan matsalar tsaro ba, zaɓen 2023 ba zai yuwu ba.
Majalisar wakilai a Najeriya ta gayyaci shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC kan batun kudaden da za a kashe a zaben fidda gwani kai tsaye da ke gaban
INEC
Samu kari