INEC
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce za ta mika takardar shaidar cin nasara a zaben da aka kammala na jihar Anambra ga Charles Soludo, dan takarar jam'iyyar APGA.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun bayyana rashin goyon bayansu kan kudurin gyara dokar zabe a Najeriya. Sun bi ta kafar ministan Buhari saboda ya lallabe Buhari ya
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta ware N1.3 biliyan domin walwalar ma'aikatan ta a shekarar 2022.Wannan ya hada da kyautar ta'aziyyar ma'aikatanta.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben Anambra ya amince da shan kaye, ya kuma taya dan takarar APGA da ya lashe zaben da aka kammala aka kuma sanar yau.
An kammala zaben gwamna a jihar Anambra, sabanin yadda APC tasha kaye, PDP ta fi APC shan mummunan kaye a zaben da dan takarar jam'iyyar APGA ya lashe jiya.
Bayan mutane sun fito sun kaɗa kuri'un su a zaben gwamnan Anambra da ya gudana yau a karamar hukumar Ihiala, zuwa yanzun sakamako ya fara fitowa daga runfunan z
Hukumar Zabe mai zaman kanta INEC ta ayyana dan takarar jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) Prof Charles Soludo a matsayin wanda ya yi nasara a zab
Jami'an tsaron Najeriya sun yi artabu da wasu tsagerun IPOB a yankin Ihiala da ake zaben gwamna a yau Talata a jihar Anambra. A halin yanzu abubuwa sun kwabe.
Wata mata ta haifi jaririnta jim kadan bayan ta kada kuri'a zaben gwamnan jihar Anambra. Rahoto ya ce ta sanya wa yaron suna Soludo, wanda yafi kowa yawan kuri'
INEC
Samu kari