Jihar Imo
Yanzu muke samun labarin rasuwar wani tsohon dan majalisar wakilai a jihar Imo, inda aka ce ya yi jinyar cutar daji kafin daga bisani ya rasu a ranar Litinin.
Rahoton da muke samu daga jihar Imo na bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka jami'an hukumar NSCDC 3 da kuma fararen hula a jihar da ke Kudu.
Ana zargin manyan PDP a Imo, Emeka Ihedioha, Ugochinyere Ikenga da Gerald Irona da kashe-kashe. PDP ta bukaci IC na ‘Yan Sanda ya tsige Kwamishinan 'Yan sanda.
An yankewa tsohon kwamishinan sufuri na jihar Imo, Laz Anyanwu, hukuncin daurin shekaru uku a gidan gyara hali. Anyanwu ya yi aiki a gwamnatin Rochas Okorocha.
Sakataren jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na ƙasa Samuel Anyanwu, ya zargi wasu ƙusoshin jam'iyyar da yiwa Atiku Abubakar zagon ƙasa a zaɓen sa ya wuce
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Imo ta sallami tsohon kwamishinan hukumar dauraron korafin yan ƙasa ta tarayya, Willie Amadi, bayan ta gano abubuwa da yawa.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya sallami kwamishinan kwadugo daga kan mukaminsa sakamakon sabanin da ya shiga tsakanin gwamnatin Imo da kungiyar kwadugo.
Kotun majistare da ke Owerri, babban birnin jihar Imo ta tura Gerald Irona, tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo gidan gyara hali a ranar Alhamis, 9 ga Maris.
Wasu mahara da ba a tabbatar ko su wanene ba sun tafi gidan dan takarar majalisar jiha karkashin jam'iyyar PDP a jihar Imo, Ifeanyi Ozoemena, sun kona gidan.
Jihar Imo
Samu kari