Jihar Imo
Wata ƙungiya ta fito fili ta bayyana dalilin da ya sanya ɗan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na jihar Imo,.Emeka.Ihedioha, ya janye.
Tsohon gwamnan jihar Imo ya janye daga takarar da ya shiga ta zaben fidda gwanin gwamna da za a yi a jihar nan kusa. Ya fadi dalilinsa na janyewa daga takarar.
Yanzu muke samun labarin rasuwar wani tsohon dan majalisar wakilai a jihar Imo, inda aka ce ya yi jinyar cutar daji kafin daga bisani ya rasu a ranar Litinin.
Rahoton da muke samu daga jihar Imo na bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka jami'an hukumar NSCDC 3 da kuma fararen hula a jihar da ke Kudu.
Ana zargin manyan PDP a Imo, Emeka Ihedioha, Ugochinyere Ikenga da Gerald Irona da kashe-kashe. PDP ta bukaci IC na ‘Yan Sanda ya tsige Kwamishinan 'Yan sanda.
An yankewa tsohon kwamishinan sufuri na jihar Imo, Laz Anyanwu, hukuncin daurin shekaru uku a gidan gyara hali. Anyanwu ya yi aiki a gwamnatin Rochas Okorocha.
Sakataren jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na ƙasa Samuel Anyanwu, ya zargi wasu ƙusoshin jam'iyyar da yiwa Atiku Abubakar zagon ƙasa a zaɓen sa ya wuce
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Imo ta sallami tsohon kwamishinan hukumar dauraron korafin yan ƙasa ta tarayya, Willie Amadi, bayan ta gano abubuwa da yawa.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya sallami kwamishinan kwadugo daga kan mukaminsa sakamakon sabanin da ya shiga tsakanin gwamnatin Imo da kungiyar kwadugo.
Jihar Imo
Samu kari