Ibadan
Wata babbar kotun jihar Oyo dake zamanta a Ibadan babban birnin jihar, ta yanke wa wani matashi, Felix, da ya kama dumu-dumu da fashi da makami, hukuncin kisa.
Majalisar naɗin sabon basarake a masarautar IbadanLand ta bayyana wanda mambobinta suka amince ya zama sabon sarkin Ibadan wanda ake kura Olubadan ranar Laraba
Wani basaraken gargajiya a Najeriya ya riga mu gidan gaskiya. Rahotannin da muke samu daga majiyoyi sun bayyana cewa, basaraken ya hau karagar mulki ne a 2017.
Wata babbar mota mai dakon iskar gas ta hallaka mutane da dama.a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, yayin da birkin ta ya cije a kan babban shataletalen Makola.
Kwalejin fasaha dake Ibadan babban birnin jihar Oyo ta tabbatar da cewa wasu yan fashi sun kai hari jerin gidajen malaman makarantar ranar Litinin da safe.
Wani magidanci, Olanrewaju Adeniran, a ranar Juma'a, ya fada wa kotun kwastomare da ke zamanta a Mapo, Ibadan cewa ya dena kwanciyar aure da matarsa, Fatima, do
Hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, reshen Ibadan a ranar Talata ta gurfanar da yariman Owo, Touluwalade Olagbegi.
Wata tankar mai ta fadi, ta kashe wasu mutane yayin da ta murkushe wata mota dauke da wasu fasinjoji a wani yankin Ibadan na jihar Oyo a kudancin Najeriya.
Wata tawagar yan bindiga sun kutsa kai cikin gidan rediyo Najeriya Ibadan, inda suka yi kaca-kaca da motoci gilasan kofofi dana taga a wani harin ɗaukar fansa.
Ibadan
Samu kari