Hotunan Aure
Wani matashi ya yanke shawarar goyo amaryarsa a kan babur zuwa wajen daurin aurensu inda bidiyon ya yadu a TikTok. Mutane sun ce hakan ya nuna soyayyar gaskiya.
Wani ango da yaso birge amaryarsa tare da bayyana sabon salo wurin shiga wurin shagalin bikinsu ya bayyana a cikin akwatin gawa inda ya bar amarya baki bude.
Wani matashi dan Najeriya ya ba da mamaki yayin da ya bayyana gargadi guda daya ga abokansa. Ya ce bai son a sake kiransa bayan karfe 7 na dare kowace rana.
Wani Matashin Najeriya mai suna Michael Boulos ya shirya angwancewa da Tiffany Trump, diyar tsohon shugaban Amurka ta hudu mai shekaru 28 a duniya a Girka.
Wata budurwa mai shirin aure mai suna Habiba Gado ta janyo cece-kuce a kafafen ra'ayi da sada zumunta yayinda ta saki hotunan 'Pre-wedding' dinta da saurayin.
Wani matashi mai suna Shehu Lili dake yankin Kofar Atiku ya rasa ransa kasa da sa’o’i 24 bayan daurin aurensa da a Sokoto sakamakon rashin lafiyan farat daya.
Wani Mutumi dan garin Ede dake jihar Osun, Kudu Maso Yammacin Najeriya ya angwance da mata yan biyu ranar guda a karshen makon da ya gabata kuma malamai suka
Wata mata ‘yar kabilar Ibo ta roki Ooni na Ife, Oba Adeyeye Oguwusi da ya aureta matsayin mata ta goma. Matar a wani bidiyo da ta bayyana tace ita ‘yar Abia ce.
Ranar Asabar da ta gabata Ooni (Sarki) na garin Ife dake jihar Osun ya cika shekaru 48 a duniya. Daidai wannan lokaci Sarkin ya angwance da tsala-tsalan Amare 5
Hotunan Aure
Samu kari