Rikcin makiyaya a Najeriya
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kai farmaki wasu kauyuka goma na karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano tare da lalata gonakinsu da amfaninsu.
Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da haramta zirga-zirga da shanu daga wasu jihohi zuwa jihar da kiwon dare saboda dakile rikici tsakanin manoma da makiyaya a jih
Wasu matan daga garin Filiya, a karamar hukumar Shongom, Jihar Gombe, a ranar Laraba sun yi zanga-zangan lumana bayan kisar da ake zargin makiyaya sun yi wa maz
A ranar Juma'a makiyaya sun tarwatsa kasuwar mako-mako da ake ci a garin Tegina da ke karamar hukumar Rafi ta jihar Neja yayin da suke fada a kan wata budurwa.
Shugaban Kungiyar Kare Hakkin Makiyaya ta Nomadic Rights Concern (NRC), Farfesa Umar Labdo, ya ce fulani ba yan ta'adda bane, ko yan fashi ko bata gari, Nigeria
Fittacen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya gargadi hukumomin tsaro game da kama matasan fulani barkatai da suna yaki da ta'addanci. Da ya ke maga
Tsohon ministan harkokin cikin gida, Laftanar Janar Abdulrahman Dambazau (mai ritaya) ya bukaci a gaggauta karbe makamai da kwayoyi a hannun matasan Fulani a ma
Shanu 21 sun mutu a ranar Juma’a da yamma inda ake zargin guba aka sanya musu a kusa da kwalejin ilimin Jihar Kaduna (KSCOE) ta Gidan Waya da ke karamar hukumar
Wani rikici ya barke a wata anguwa da ke cikin Jihar Kaduna bayan wata hayaniya ta auku tsakanin manoma da wani makiyayi akan dabbobi sun shiga iyakar gonar su,
Rikcin makiyaya a Najeriya
Samu kari