Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Rigimar cikin gida ya jawo abubuwa sun jagwalgwalewa PDP a Katsina. Atiku Abubakar da PDP sun shiga rudani a Katsina, an yi Shugabannin Jam'iyya 2 a kwana 30
Gwamnan jihar Katsina ya ayyana dokar hana amfani da 'yan daba a zaben 2023. Ya kawo dokar ne don kafa tarihi mai kyau da kuma tabbatar da an yi zabe sahihi.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya roki mutanen jiharsa da su taimaka su yafe masa kuskuren da ka iya yuwuwa ya aikata musu, yace ya yafe wa kowa.
Jam'iyyar PDP ta kara karfi tun da mutumin da ya fi kowa dadewa a kan kujerar Sakataren gwamatin jihar Katsina, Mustapha Muhammad Inuwa ya bar jam’iyyar APC.
Gwamnatin jihar Katsina ta soke dokar hana babura da dare a fadin jihar Katsina da ta kakaba watanni baya. Hadimin Yada Labarai na Gwamna Aminu Bello Masari.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabiu Kwankwaso, ya ziyarci gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari a ranar Lahadi.
Mun kawo jerin Gwamnoni da suka taba rike kujerar Shugaban Gwamnoni. Gwamna na farko da ya rike shugabancin kungiyar NGF shi ne tsohon Gwamna Abdullahi Adamu.
Gwamnatin jihar Katsina a ranar Asabar, 17 ga watan Satumba, ta bayyana cewa ta ware zunzurutun kudi har naira biliyan 1.5 domin yakar rashin tsaro a jihar.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya bayyana zarginsa ga mazauna kauyuka da ke kewayen jihar da ba 'yan ta'adda bayanan sirri domin aiwatar ta'addanci.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari