Yahaya Bello
Tsohon ɗan takarar gwamna a inuwar PDP a jihar Kogi, Joseph Erico, ya jagoranci dandazon masu sauya sheka daga jam'iyyu sun rungumi APC mai mulki.
A ranar 11 ga watan Nuwamba za a fafata tsakanin 'yan takarkari a jihar Kogi da su ka hada da Dino Melaye da Usman Ododo da Ajaka da Leke da sauransu.
Shugaban shiyya na jam’iyyar SDP a Kogi, Sunday Atabo ya na kwance a asibiti. Jam’iyyar adawar ta yi kira ga jami’an tsaro su yi bincike a kan aika-aikar da aka yi.
Zaben gwamnan jihar Kogi na ta ƙara matsowa. Zaɓen wanda za a gudanar a ranar 11 ga watan Nuwamba, yafi zafi a tsakanin ƴan takarar APC, PDP da SDP.
Gwamnan jihar Kogi ya tabbatar da cewa miyagu ba su kai masa wani hari ba. Yahaya Bello yake cewa sojojin da ke tsare hanya ne su ka samu sabani da ‘yan sandansa.
Jami'an tsaro sun kubutar da gwamna Yahaya Bello daga harin da aka kai masa a wani yankin jihar Kogi da kusa da babban birnin tarayya Abuja a Najeriya.
Babban faston da ya kafa cocin Jehovah's Eye Salvation Ministry, fasto Godwin Ikuru ya yi hasashen wanda zai lashe zaɓen gwamnan jihar Kogi da ke tafe.
A nan za ku ji jerin wasu Jihohin da Gwamnoninsu su ke rigima da Mataimakansu a halin yanzu. A binciken da mu ka yi, kusan duka jihohin daga Kudu su ke.
Yayin da ya rage wata ɗaya gabanin zaɓen gwamna a jihar Kogi, Yahaya Ododo, jigo a jam'iyyar APC ya ayyana goyon bayansa ga ɗan takarar gwamna na AA.
Yahaya Bello
Samu kari