Yahaya Bello
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana cewa ba da tallafi ga al'umma ba shi da wani amfani idan aka kwatanta da gyaran tituna a fadin Najeriya baki daya.
Ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Social Democratic Party (SDP), Muritala Yakubu Ajaka, ya koka kan cewa akwai masu son ganin bayansa.
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, ya sanar da korar kwamishinan noma na jihar tare da wasu muƙarraban gwamnati guda biyu. Sakatariyar gwamnatin jihar, Misis.
Mai magana da yawun dan takarar gwamna na jam'iyyar SDP a jihar Kogi, Farouq Adejoh, ya zargi gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello da yin amfani da rikici wajen.
Wasu mutane da ake zaton yan daba ne sun farmaki ayarin motocin gwamnan Kogi, Yahaya Bello a ranar Asabar yayin da yake hanyarsa ta dawowa Lokoja daga Abuja.
Gwamnatin jihar Kogi ta bayyana cewa wasu da ake zaton 'yan daban siyasa ne sun farmaki ayarin gwamna Yahaya Bello na tsakar ranar Asabar a hanyar zuwa Lokoja.
Dan takarar gwamna a inuwar PDP, Sanata Dino Melaye, ya shiga tasku yayin da gwamnan Kogi ya tarbi gungun masu sauya sheƙa daga karamar hukuma ɗaya a Kogi.
Zabebben shugaban kasa a Najeriya ya bayyana dan takarar da ya amince dashi ya gaji Yahaya Bello a zaben gwamnan Kogi da ke tafe a watan Nuwamban mai zuwa.
A Twitter Mai magana da bakin Atiku Abubakar ya jero Ministocin APC. Daniel Bwala ya fadi wanda zai zama SGF, NSA, Shugaban ma’aikatan fada a mulkin Bola Tinubu
Yahaya Bello
Samu kari