Jihar Gombe
Wani matashin mai sana'ar aski a jihar Gombe fara yiwa mazauna yankinsu hidimar aski kyauta domin nuna goyan baya ga yakin neman zaben shugabancin kasa ba.
Dan majalisar da ke wakiltar Combe ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Danjuma Goje a jiya ya fara rabon takin NPK buhu 12,000 wanda kudinsu ya kai N258m.
Jihar Gombe - Akalla barayin shanu 12 tare da yara kanana shida ne rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta gurfanar da su a yau Litinin. inda aka kama Rahoton PUNC.
Jihar Gombe - Gwamnoni Jami’iyyar APC na Arewa sun karyata zargin da ake musu na cewa daukar Kashim Shetiima da Tinubu yayi a matsayin abokin takarar sa na.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya aikee da sakon ta'aziyya ga gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya bisa rasuwar ƙanwarsa, Hajiya Aishatu Yahaya Umaru.
Jam’iyyar PDP a Gombe ta sha yabo kan zaben tsohon Manajan Darakta kuma Shugaban Bankin Sun Trust, Jibrin Muhammad Barde, a matsayin dan takarar Gwamna a 2023.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Alhaji Rabi’u Kwankwaso, ya ce daga dukkan alamu ‘yan Najeriya sun gaji da jam’iyyar APC mai mulki, kuma suna da bu
Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigeria People’s Party, NNPP, a ranar Asabar, ya ce amincewa da zama mataimakin duk wani d
Rundunar jami'an tsaron NSCDC reshen jihar Gombe a ranar Talata, 28 ga watan Yuni ta kama ‘yan mata akalla 20 da samari 14 da suka hada da yara kanana da ake za
Jihar Gombe
Samu kari