Jihar Gombe
Sanatan APC daga jihar Goje ya kwankwaje 'yan mazabarsa da kyautar babura da keke napep. Ya bayyana dalilin yin wannan babbar kyauta ga 'yan mazabar tasa.
Jigon siyasar jihar Gombe, kuma sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya zai koma jam'iyyar PDP gobe Laraba. Wannan na zuwa ne bayan da rikici ke kara yawa tsakanin
Yayin da ake kara fuskantar babban zaɓen 2023 a Najeriya, wani babban jigon PDP a jihar Gombe ya sauya sheƙa zuwa APC mai mulki, ya ce zai ba gwamna goyon baya
Gabannin babban zaben 2023, tsohon gwamnan Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya dawo jihar tare da alkawarin dawo da jam’iyyar PDP kan karagar mulki a jihar.
Akalla masu laifi biyar ne suka tsere daga ofishin yan sanda dake yankin Awak dake karamar hukumar Kaltango a jihar Gombe. Uku daga cikin wanda ake zargin an ka
Matasa da mata 2,200 a Gombe ne Sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya a majalisar dattawa ta kasa, Sanata Danjuma Goje ya ba tallafin sana'a a mazabarsa ta jihar
Mazaunan jihar Gombe sun garzaya Kotu, sun nemi a tilasata wa Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Shikeh Pantami, ya fito takarar kujerar gwamnan jihar
Jiga-jigan wadanda shugabannin jam’iyyar a unguwannin a karamar hukumar ne sun bayyana sauya sheka zuwa APC a karshen mako a lokacin da suka ziyarci gwamna.
Wata kungiya mai zaman kanta ta bayyana damuwarta game da yadda gwamnatin Gombe ke amfani da yara da sunan siyasa. Wannan lamari ya jawo mutuwar daliba a jihar.
Jihar Gombe
Samu kari