Jihar Gombe
Kwanaki kasa da 50 kafin zaben shugaban kasa a watan Fabrairu, tsohon shugaban PDP a jihar Gombe tare da daruruwan masoyansa sun komaai alamar kayan maramari.
A halin yanzu jam'iyya mai kayan alatu ta zama babbar mai adawa a majalisar dokokin jihar Gombe bayan samun karuwa ta mamban APC, wanda ya sauya sheka NNPP.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP reshen jihar Gombe ta rasa wani babban jigonta inda ya koma jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) gabannin zabe.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta samu babban cigaba a jihar Gombe a yayin da tsaffin shugabanin kananan hukumomi da kansila na PDP suka dawo NNPP.
Mohammed Bajoga, tsohon shugaban PDP a Funkaya da Bakari Umaru Bawa, tsohon sakataren kudin PDP a karamar hukumar Dukku sun koma NNPP da magoya bayansu a Gombe.
Gwamnan jihar Gombe ya bayyana irin kokarin da gwamnatin ACP ta yi, ya kuma fadi yadda zai yi don tabbatar da an ci gaba da hako mai a Arewa. Ya fadi ta yaya.
Yayin da ya rage kasa da watanni biyu a fafata zaben 2023, jam'iyyar Kwankwaso ta samu karin goyon baya yayin da tsohon dan majalisa a Gombe ya shiga NNPP.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya yi hasashen cewa shine zai lashe zabe a jihar a zaben gwamnan 2023, yana mai cewa babu tsaransa a yan takarar.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya yace ko kaɗan ba ya fargabar shirin INEC na amfani da na'urar BVAS a zaben 2023 mai zuwa, yace yana da magoya baya.
Jihar Gombe
Samu kari