Wahalar man fetur a Najeriya
Yan kasuwar Man Fetur sun bayyana cewa mai yuwu indai baa samu wata hanya ba, layin Man Fetur zai dawo sabo a babban birnin tarayya Abuja domin direbobi sun Ja
Gwamnatin tarayya tace babu hannunta a karin farashin man fetur da aka yi a a watan Yuli. Minista ya tabbatar da cewa gwamnati na biyan tallafin fetur har gobe.
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta kawo sauyi, amma NNPCLimited, sun karyata rade-radin da ke yawo a gari na cewa akwai shirin da ake yi na sallamar ma’aikata 500.
Gwamnatin tarayya ta ce za ta tanadi kudaden tallafin man fetur a shekarar 2023 da akalla za su kai sama da Naira tiriliyan 6.72 kamar yadda rahotanni suka fada
A makon nan ne aka rika yada labarin cewa an saida kamfanin mai na NNPC. Za ku ji akwai bambanci tsakanin saidawa ‘Yan kasuwa NNPC da kasuwanci da kamfanin.
Masu amfani da man fetur a Najeriya za su ga canji yayin da suka shiga gidajen maid aga yau. NNPC ta amince da karin kudin fetur, ta sanar da sabon farashi.
Idan baku manta ba, kamfanonin jiragen sama na ta kokawa kan tashin farashin man jiragen sama da aka fi sani da Jet A1 da kuma fama da karancinsa da ake sha.
Gwamnonin jihohi su na kuka, sun ce za su daina biyan albashi. Kudin da ake rabawa a FAAC yana raguwa da Biliyoyi a duk wata saboda ana biyan tallafin fetur.
An gabatar da kudiri a zauren majalisa a kan badakalar tallafin man fetur. Hon. Sergius Ose Ogun yana zargin NNPC ta wawuri abin da ya haura Naira tiriliyan 2.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari