Labaran kasashen waje
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, wata daga cikin mahajjatan Najeriya mai suna Hasiya Aminu daga jihar Kaduna ta rasu jim kadan bayan kammala tsayuwar Arfah.
Wani dan bindiga ya bude wuta a yau Litinin a wani faretin bikin ranar ‘yancin kai na Amurka a jihar Illinois, inda ya kashe akalla mutane shida a yayin faretin
Sanata Ike Ekweremadu, ya bayyana a zaman Kotun Birtaniya na yau kan tuhumar da ake masa na safara da yanke sassan jikin wani mutum a kasar, an ɗage zaman.
Jami'ar Lincoln ta hana tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu cigaba da aikinsa a matsayin farfesa mai kai ziyara bayan zargins
Jami'an yan sandan Najeriya da hadin gwiwar yan sandan kasa da kasa ta Interpol sun yi nasarar kwato wasu motocci da aka sace daga Najeriya a Jamhuriyar Nijar.
A jiya ne labari ya karade kasar nan kan batun kame wani tsohon sanatan Najeriya, wanda aka damke a Burtaniya bisa zargin safarar sassan jikin dan adam da matar
Labari da dumi da muke samu na cewa, shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Sheikh Khalifa bin Zayed Al Nahyan ya rasu yana da 73, Khaleej Times ta ruwaito.
An haramta wa yan kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), da Movement for the Actualisation of Sovereign State of Biafra (MASSOB) da sauran kungiyoyin Biaf
An gano wata mota Toyota Highlander kirar shekarar 2017 da aka sace daga titin Ontario a kasar Kanada zuwa Najeriya, an gano motar a wani lungu a cikin Legas.
Labaran kasashen waje
Samu kari