Labaran kasashen waje
Yayin da yaki tsakanin Rasha da Ukraine ke ci gaba da kamari, mutane da dama na ci gaba da yiwa shugaban Rasha barazana da kisa saboda yadda sojojinsa ke shiga
Tun farkon fara yakin Rasha da Ukraine ba a samu dan jaridar da aka kashe ba, amma yanzu an fara da wani dan jaridar kasar Amurka da Sojin Rasha suka sheke.
Gwamnatin Burtaniya ta sanya wa mai kungiyar gwallon kafa ta Chelsea takunkumi yayin da Rasha ke ci gaba da kai hare-haren makamai kan al'ummar kasar Ukraine.
Labarin da ke iso mu daga kasar waje na bayyana cewa, shugaban kasar Rasha na neman karin sojoji daga wata kasa domin ci gaba da ragargazar kasar Ukraine...
Wata kungiya a Najeriya ta bayyana kukanta, inda tace sam ba daidai bane a hana 'yan Najeriya yin aikin Umrah a watan Ramadan. Sun ce a cire dokar kan Najeriya.
Wakilan kasashen biyu sun gana a kan iyakar Belarus da Ukraine don tattaunawa ta farko. An tattaro cewa babban makasudin taron shine tattauna tsagaita wuta.
Shugaban kasar Ukraine, na neman mayaka daga kasashen duniya duk inda suka fito domin taya kasarsa yakar 'yan mamaya daga kasar Rasha mai makwabtaka dashi.
Kasar Ukraine ta bayyana amincewarta ta zauna kasar Rasha domin a samu mafita kan wannan lamarin da ya tunkaro. An bayyana inda za a yi zaman tattaunawar..
A nan nahiyar Afrika, shugaban kasa ya ce zai fara biyan matasa masu zaman banza kudaden alawus duk wata. Shugaban na Aljeriya ya bayyana haka ne a wata hira.
Labaran kasashen waje
Samu kari