Fittaciyar Jarumar Kannywood
Fitaccen jarumin wasannin shirin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya gabatar da kyautar lambar yabo ga gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahu Umar Ganduje. Ali Nuhu ya mika kyautar ne ga gwamna Ganduje da
Masana sana’ar nishadantarwa sun yi ittifakin masana’antar shirya shirya fina finan Hausa dake da shelkwata a jihar Kano, wanda aka fi saninta da suna Kannywood na daya daga cikin masana’antun fim na Duniya dake samun cigaba.
Ko shakka babu rahotanni daga kafofin watsa labarai sun bayyana cewa, ma'abota dandalan sada zumunta sun yi musayar ra'ayoyi dangane da wannan shawara da gwamnan jihar Bauchi ya yanke ta fitowa cikin shirin fim din na Up North.
Fitaccen mai bada umarni a kamfanin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hassan Giggs, ya kasance cikin murna yayinda suka cika shekaru 10 da shi da matarsa kuma tsohuwar jarumar da ta haska a baya, Muhibbat Abdulsalam.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Bono yana kokawa akan cewa akwai karancin sabbin jarumai Mata, inda yace hakan ne ya sanya tsofaffin jarumai irinsu, Jamila Nagudu, Fati Washa, Aisha Tsamiya, Hadiza Gabon da sauransu yin kane kane a ma
Shahararriyar jarumar nan ta dandalin Kannywood, da tauraruwarta ke kan haskawa, Umma Shehu, ta shirya saka kafar wando daya da mai yi mata bita da kulli a masana'antar fim. Jarumar bata bayyana sunan wanda take caccaka ba.
Shahararriyar jarumar nan ta shirya fina-finan Hausa, Hadiza Aliyu Gabon na shirin kwancewa wasu mutane dake rike da kudinta zani a kasuwa. Bisa ga sakonnin da jarumar ta fitar, tace duk wani mai rike da kudin ta ya shirya biya
Allah ya azurta jarumar fim din Hausa marigayiya Hauwa Maina da samun jika daga yarta Maryam. Rahotanni sun kawo cewa a lokacin da ake jimamin rasuwar Hauwa yarta Maryam Bukar Hassan ta kasance dauke da tsohon ciki.
Shahararriyar jarumar nan da tauraronta ke hasanakawa a masana’antar Kannywood, Maryam Gidado wacce akafi sani da Maryam Babban ta yi tsokaci akan wani babi day a shafi rayuwarta. A cewar Maryam ita bazawara ce domin ta taba aure.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari