Gobara
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta ce wuta ta lalata dakin ajiye kaya da kuma bandaki a makarantar frimari ta yaran ma'aikatan jami'ar Bayero ta Kano a old
Gobara ta lakume rayukan wasu ma’auratan likitoci, Dr Auta Gidado da matarsa Dr Amina Ahmad.Har zuwa mutuwarsu, su dukka suna aiki ne a karkashin UMTH, Borno.
An kashe wani mai gadi mai suna Sunday a gidan man Titolu Venture da ke Igoba a karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo a Kudu maso Yammacin Najeriya..
Wasu tsageru da ba a sani ba sun kona ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta karamar hukumar Igboeze ta Arewa a jihar Enugu da ke Kudu maso Gabashin Najeriya.
Daliban wata kwalejin ilimi a jihar Enugu sun jikkata kan su yayin da suke turereniyar neman tsira a Hostel, bayan wata gobara ta tashi a ɗaya ɗaga cikin ɗakuna
Yanzu muke samun labarin aukuwar wata mummunar gobara a wani yankin jihar Legas, inda gobara ta kama wani katafaren ginin da ke kan titin Broad Street a jihar.
A kalla shaguna 42 ne suka kone a Student Centre, ta Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, Bauchi, sakamakon gobara da ta yi sanadin asarar dukiyoyin miliyoyin naira.
Sama da kwamfutoci 100 ne suka lalace a wata gobara da ta tashi a Sashen Kwamfuta na Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Zaria a Jihar Kaduna, rahoton Daily Trust.
Wani abin bakin ciki ya faru a ranar Alhamis a unguwar Gandun Albasa-Bala Burodo, a Kano Municipality, a yayin da wata mahaifiyar yar shekara 35, Maryam Nura, d
Gobara
Samu kari