Gobara
Gobara ta tashi a fitaccen tashar motar NTA da ke Jos, babban birnin jihar Filato a ranar Alhamis. Jami'an hukumar kashe gobara sun isa wurin don bada dauki.
Wani abin bakin ciki ya faru a kasuwar Singer da ke birnin Kano a ranar Talata bayan gobara ta tashi a wani dakin ajiyar kayayyakin masarufi kuma ta kone kaya.
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan China mazauna Najeriya sun tafka asara yayin da gobara ta kama kamfaninsu da ke jihar Ogun. An ce ya zuwa yanzu ana.
Gobara tayi barna a sashin jami'ar karatu daga gida na Nigeria, NOUN, a jami'ar tarayya, Dutse, jihar Jigawa. Abin ya faru ne a ranar Asabar 12 ga watan Nuwamba
Wani abin fashewa ya fashe a kasuwar sayar da kemikal da ke Onitsha a jihar Anambra inda ya haifar da mummunan gobara ta ake zargin ta yi sanadin rasa rayyuka 4
Rahoton dake shigo mana da safiyar Talatan nan sun nuna cewa wata quta da tashi sakamakon motsin wutar lantarki ta yi ɓarna a Plazar 'yan sanda a Nasarawa.
Wata makarantar tsangaya a jihar Kano ta shiga jimami yayin da wata goba ta kama, ta yi kaca-kaca da dakuna 14 na dalibai. Gwamnati ta kawo tallafi rage radadi.
Hukumar bautar kasar matasa ta tabbatar da labarin cewa gobara ta ci hedkwtaarta dake birnin tarayya Abuja da safiya ranar Juma'a, 4 ga watan Oktoba, 2022.
Hukumar kwana-kwana ta jihar Kano ta bayyana cewa mutane 15 ne suka rasa rayukansu yayin da miliyoyin naira suka salwanta saboda tashin gobara a watan Oktoba.
Gobara
Samu kari