Gobara
Wasu tsageru da ba a sani ba sun kona ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta karamar hukumar Igboeze ta Arewa a jihar Enugu da ke Kudu maso Gabashin Najeriya.
Daliban wata kwalejin ilimi a jihar Enugu sun jikkata kan su yayin da suke turereniyar neman tsira a Hostel, bayan wata gobara ta tashi a ɗaya ɗaga cikin ɗakuna
Yanzu muke samun labarin aukuwar wata mummunar gobara a wani yankin jihar Legas, inda gobara ta kama wani katafaren ginin da ke kan titin Broad Street a jihar.
A kalla shaguna 42 ne suka kone a Student Centre, ta Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, Bauchi, sakamakon gobara da ta yi sanadin asarar dukiyoyin miliyoyin naira.
Sama da kwamfutoci 100 ne suka lalace a wata gobara da ta tashi a Sashen Kwamfuta na Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Zaria a Jihar Kaduna, rahoton Daily Trust.
Wani abin bakin ciki ya faru a ranar Alhamis a unguwar Gandun Albasa-Bala Burodo, a Kano Municipality, a yayin da wata mahaifiyar yar shekara 35, Maryam Nura, d
An tattaro cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 8:30 na daren ranar Alhamis lokacin da wata tukunyar gas ta fashe kuma nan take ta kama wuta, inji majiya.
Adadin wadanda suka mutu sakamakon fashewar tulun iskar gas da ta afku a jihar Kano a ranar Talata ya karu zuwa tara, bayan fashewar tulun iskar gas a Kano.
Mummunar gobara ta lamushe daya daga cikin ofisoshin hukumar zabe mai zaman kanta ta hukumar INEC da ke jihar Zamfara, mazauna yankin suka tabbatar da hakan.
Gobara
Samu kari