Yaki da ta'addanci a Najeriya
Hawaye sun kwaranya yayin da aka binne mutanen da harin ta’addanci ya cika da su a cocin Katolika na Saint Francis dake unguwar Owaluwa, yankin Owo, jihar Ondo.
An kashe wani jami'in soja mai mukamin manjo a wani hari da yan ta'adda suka kai wa tawagar motoccin sojoji a karamar hukumar Mariga ta Jihar Niger. Majiyoyi da
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa akwai yiwuwar ta sake katse hanyoyin sadarwa na zamani a jihar karo na biyu idan bukatar hakan ya taso. Mashawarcin Gwam
Hukumar yan sanda ta samu gagarumar nasara inda ta yi ram da wani mutumi da take zargin ya ƙware a haɗa bama-bamai a yankin jihar Taraba ranar Laraba da ta wuce
Wasu yan bindiga sun sace tsohon kwamishinan Gidaje da Tsara Birane, Injiniya Babangida a gidansa da ke Adamawa a ranar Talata. An rahoto cewa wadanda suka sace
Wasu yan bindiga sun kai hari a garin Shola a karamar hukumar Katsina ta Jihar Katsina, inda suka sace mutane takwasu yayin harin. Wani mazaunin garin ya shaida
Yan bindiga sun sace limamin cocin Katolika na St Anthony a garin Angware a karamar hukumar Jos, Rabaran James Kantoma, wanda kuma shine shugaban kungiyar kiris
Jakadar Najeriya a Jamhuriyar Benin, Laftanat Janar Tukur Buratai (mai ritaya) ya bayyana hanyoyin da za a bi don kawo karshen rashin tsaro, yana mai cewa kowa
A ranar 28 ga watan Maris ne wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka kai hari gidan tsohon kwamishinan kidaya da kasa, NPC, Zakari Umaru Kigbu, suka k
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari